MALAMIN ZAURE

← Koma Gida (Home)
Malamin Zaure Profile

Malamin Zaure

Islamic Astronomer & Numerologist

Malami | Marubuci | Mai Bincike

GAME DA MU (HAUSA)

Barka da zuwa Malamin Zaure, shafin da ya yi fice wajen yada ilimin kimiyyar taurari, ilimin Ramli, da Hisabi a harshen Hausa bisa tsarin Musulunci da bincike na zamani.

Manufarmu:

Babban burinmu shine mu saukaka wadannan ilimomi masu zurfi ga al'ummar Hausawa. Muna son cire camfi da tsoro a zukatan mutane ta hanyar nuna musu cewa ilimin taurari (Astronomy) ilimi ne na lissafi da Allah ya sanya a duniya, ba tsibbu ba.

Abubuwan da Muke Gabatarwa:

ABOUT US (ENGLISH)

Welcome to Malamin Zaure, a leading educational platform dedicated to teaching Astronomy, Geomancy (Ramli), and Numerology (Hisabi) to the Hausa-speaking community.

Our Mission:

Our primary goal is to demystify ancient sciences. We aim to educate people that Astronomy and Geomancy are based on mathematical calculations and observation, distinguishing them from superstition. We provide knowledge based on Islamic principles and modern research.

What We Offer:

Kuna da tambaya? / Do you have any questions?

Tuntube Mu / Contact Us