Zabi darasin da kake so ka karanta daga jerin darussan mu na kasa.
Cikakken bayani akan buruji na karshe, Burujin Hutu. Sanin halayensu na tausayi, sanyin ruwa, sirrin ibadarsu, da kalar da ke kawo musu sa'a.
Cikakken bayani akan Burujin Dalwu (Mai Zuba Ruwa). Sanin dabi'arsu ta iska, fasaharsu, basirarsu ta taimakon al'umma, da tasirin rana a cikinsa.
Cikakken bayani akan Burujin Jadyu. Sanin dabi'arsu ta kasa, tsananin hakurinsu, sana'o'insu na sa'a, da kuma tasirin shigar rana cikinsa.
Sirrin neman budin kasuwa, farin jini, neman tsari daga makiya, gami da asirtaccen maganin itatuwa na basir da wanke ciki.
Bincike wajan gane tafiya akwai alkairi ko babu ta hanyar daukan unsuriyyar nari na gidajen Ramli.
Yadda zakayi bincike akan marar lafiya, da yadda ake hada gida na 3 da na 15 don gano asalin cuta (Jifa, Iska, Maita ko daga Allah).
Cikakken bayani akan Burujin Kausu (Maharbi). Sanin dabi'arsu ta wuta, kaukabin arzikinsu, sana'o'in kudi, da zikirin samun daukaka.
muna sayar dasu dubu biyar biyar
Kowane app anan zakayi bincikenka dashi cikin sauki. Amsa take ba tare da duba littafi ba.
Kawai rubuta tambayarka game da rayuwar mutum, app din zai baka cikakkiyar fassara ba tare da wahalar lissafi ba!
Cikakken bayani akan sirrin Burujin Akarabu (Kunama), karfinsu wajen adana sirri, zikirinsu, da kuma sana'o'in da suka dace da su.
cikakken bayanin akan sirrin Burujin Mizan (Ma'auni). Sanin dabi'ar su, turaren su na sa'a, adadin zikirin da zai bude musu arziki, da ranarsu ta farin ciki.
Cikakken bayani akan Burujin Sumbula, tsantseninsu, sana'o'in kudi, da kuma sirrin ranar Laraba a garesu.
Cikakken bayani akan Burujin Asad, masu kaukabin rana, dabi'unsu na shugabanci, da kuma sirrin nasararsu.
cikakken bayani akan Burujin Saratan masu kaukabin wata, tausayinsu, sana'o'insu, da kalar da ke kawo musu sa'a.
cikakken bayani akan Burujin Jauza, sana'o'in da suka dace da su, da kuma sirrin nasararsu a ilimin falaki.
Cikakken bayani akan tasirin da shigar rana cikin burujin Jauza yake kawo wa a rayuwar dan adam.
Ci gaban karatun ilimin Ramli da Hisabi dalla-dalla daga Malamin Zaure.
Koyi yadda ake fassara taurari da kuma fitar da hukunci.
Bayani akan Hisabi da lissafin kwanakin wata.
Bincike akan abubuwa daban-daban a cikin zana kasa.
Ilimin Falaki da yadda ake duba taurari a sararin samaniya.
Bayanin sirrukan dake cikin ilimin lissafin Ramli.
Matsayin wata da taurari wajen gane asirin mutum.
Bayani akan dabi'u daban-daban na dan adam.
Taurarin arziki da yadda ake gane su.
Tsarin shigar rana a sauran burujai guda 12.
Fassarar layuka da yadda ake zana su a kasa.
Sanin rabe-raben taurari zuwa Nari, Hawa'i, Ma'i da Turabi.
Idan sabon shiga ne kai, ka fara karanta wannan darasin domin sanin asalin ilimin Ramli da Taurari.