Assalamu Alaikum. Barka da zuwa darasinmu na farko akan ilimin Ramli. A yau zamu tattauna ne akan asalin ilimin da kuma yadda ake farawa.
Menene Ramli?
Ramli wani ilimi ne da ake buga kasa domin gano abubuwan da suka shige duhu amma kasani shi wannan ilmin yana karkashin iko na allah.
babu wanda ya'isa yayi wani abu face abinda allah ya hukunta
Ku biyo mu a darasi na gaba domin fara karatu.