Privacy Policy

Wannan shafin na Malamin Zaure Apps & Books yana mutunta sirrin kowane mai amfani da mu. Wannan sanarwa ce kan yadda muke tattara bayanai da amfani da su.

1. Bayanan da Muke Tattarawa

Idan ka sayi littafi ta Paystack, muna tattara sunanka da email dinka ne kawai domin tura maka littafin. Ba ma taba siyar da bayanan ka ga kowa.

2. Google AdMob & Apps

Apps dinmu suna amfani da tallan Google AdMob. Google na iya amfani da wasu takaitattun bayanai (kamar Advertising ID) domin nuna maka tallan da ya dace da kai.

3. app-ads.txt

Wannan website din yana dauke da fayil din app-ads.txt domin tabbatar da asalin tallanmu ga kamfanonin Google.

4. Tuntuiba

Idan kana da tambaya, zaka iya tuntuibar mu ta WhatsApp a: 2348062392001.

Kwanan Wata: 22nd December, 2025.

Koma Babban Shafi