Ranar Sabuntawa: 01 Maris, 2026
Barka da zuwa shafin Malamin Zaure (malaminzaure.com.ng). Ta hanyar amfani da wannan shafin ko siyan littattafanmu, ka amince da wadannan sharudda masu zuwa.
Dukkan littattafan PDF, Apps, hotuna, da rubutun da ke wannan shafin mallakin Malamin Zaure ne.
Saboda yanayin kayanmu na "Digital" (PDF da Apps), ba mu bayar da damar karbar kudi (Refund) bayan an riga an tura maka littafin. Sai dai idan matsala ce daga wajenmu (misali: File din ya ki budewa).
Wannan shafin yana koyar da ilimin Ramli da Falaki ne don karuwa da ilimi. Malamin Zaure ba zai dauki alhakin yadda mai karatu ya yi amfani da wannan ilimin ba a hanyar da bata dace ba.
Welcome to Malamin Zaure. By accessing this website and purchasing our digital products (E-books & Apps), you agree to comply with the following terms and conditions.
All content, including PDF books, applications, text, and images, is the property of Malamin Zaure. Purchasing a book grants you a personal license only. You are strictly prohibited from sharing, reselling, or distributing these files on WhatsApp, Telegram, or any other platform.
Since our products are digital downloads (PDFs & APKs) that are instantly accessible after payment, we do not offer refunds. Please ensure you select the correct book before making a payment.
The content provided on this website regarding Astronomy, Geomancy (Ramli), and Numerology is for educational and informational purposes only. Malamin Zaure is not responsible for any misuse of this information.
If you have any questions about these Terms, please contact us at: sulaiman31311@gmail.com