KARANTA DARUSSA

RAMLI DIGITAL STORE

Malamin Zaure

Sami Littattafan Ramli na Musamman

Muna tattara maka muhimman littattafai da kayan aiki don zurfafa iliminka na Ramli. Duk littattafanmu an tsara su ne don sauฦ™aฦ™a fahimta, daga masu farawa har zuwa ฦ™wararru.

๐Ÿ“ž Kira mu ko tuntuษ“e mu ta WhatsApp: 08109988689

Littattafan PDF masu kyau

Littafin Rijiyar Ramli

Rijiyar ramli

Wannan littafin koda ace bakasan komaiba a wannan ilmin idan kamallakeshi zaka fahimta cikin sauki saboda nayi duk wasu bayanai har zuwa matakai samada 60.

N1,000

Siya yanzu
Hukuncin Me Ciki

Hukuncin Me Ciki A Ramli

Littafi mai bayani akan hukunce-hukuncen ciki acikin ilmin ramli tayadda zaka san meye acikin mace namiji ko mace

N1,000

Siya yanzu
Cuta da magani

Cuta da magani a ramli

Zaka iya cirewa mutum maganin cutar da take damunshi kuma kabashi yayi amfani dashi yadace da izinin allah.

N1,000

Siya yanzu
cire sadaka a ramli

Cire sadaka a ramli

idan kazuba kasarka da wannan littafin zaka cire sada akan aikin dakayi acikin sauki

N1,000

Siya yanzu
Alfalak

ุงู„ูู„ูƒ ุงู„ู…ุดุญูˆู„ ููŠ ุนู„ู… ุงู„ุฑู…ู„

Duk wani karatu daya shahara na ramli zaka sameshi aciki amma littafin na aravic ne yanada duk wani karatu daya danganci ramli

N1,500

Siya yanzu
Sirril Madlub

ุณุฑ ุงู„ู…ุทู„ูˆุจ ููŠ ุนู„ู… ุงู„ุฑู…ู„

Littafin sirril madalub na Husaibakar wannan littafin baka bukatar dogon hukunci kana zuba karatunka zaka fahimci yadda zakayi hukuncin

N1,000

Siya yanzu
Bankin hukunci

Bankin Hukunce-hukuncen Ramli

Wannan littafin yana dauke da bayanai kan yadda ake fitar da hukunci a ilimin ramli da ajami maana aravic amma a hausa

N500

Siya yanzu
mabudin ramli 1

Mabudin Ramli 1

Littafin karatun ramli tun daga farko cikin sauki zaka fahimci karatun sannan duk wani bayani nayishi aciki

N700

Siya yanzu
mabudin ramli 2

Mabudin Ramli 2

Littafin hukunce hukuncen ramli masu kyau wannan littafin shine na 2 kuma zaka samu duk wani karatu dazaisaka kacigaba har zuwa hukunce hukunce

N700

Siya yanzu
Cire addu'a ta jalabi a ramli

Cire addu'a ta jalabi a ramli

Littafin cire addu'a ta neman budi a wajan allah a ramli wannan littafin yayinda kake bukatar kayi wata addu'a zaka iya amfani dashi kuma ana dacewa sosai

N1,000

Siya yanzu
HUKUNCIN AURE DA SOYAYYA

Kukunce hukuncin aure da soyayya a ramli

Littafin hukunce hukuncen aure da soyayya wannan littafine da zaka iya cire duk wani karatu daya danganci aure tun daga zamantakewa zuriya ha soyayya

N1,000

Siya yanzu
ILMI

YADDA AKE CIRE SHARIKAR AURE

Littafin cire sharika wannan littafin zai koyama yadda zaka cire sharika tun daga matakin farko har karshe

N1,000

Siya yanzu
ILMI

ู…ูˆุณูˆุนุฉ ููŠ ุนู„ู… ุงู„ุฑู…ู„

Littafin daya kunshi karatun ramli amma na aravic kuma ana fahimta cikin sauki tun daga matakin farko har karshe

N1,000

Siya yanzu
ILMI

ูุชุญ ุงู„ุฑ ุญูŠู… ููŠ ุนู„ู… ุงู„ุฑ ู…ู„

Littafin fathurrahim wannan littafin yanada hukunce hukuncen ramli masu inganci dayawa acikinshi

N1,000

Siya yanzu
ILMI

YADDA AKE CIRE BURUJI

Littafin cire BURUJI wannan littafin zai koyama yadda zaka cire burujin mutum tahanyar sunanshi dana mahaifiyarshi dakuma date of birth tun daga matakin farko har karshe

N1,000

Siya yanzu
ILMI

HUKUNCE HUKUNCEN RAMLI GUDA 50 (1)

Wannan littafin yakunshi hukunce hukuncen ramli guda 50 masu inganci sannan wannan littafin idan kaji dadinshi to akwai na biyunshi maana cigaba da hukunce hukunce

N1,000

Siya yanzu
ILMI

HUKUNCE HUKUNCEN RAMLI GUDA 50 (2)

Wannan littafin yakunshi hukunce hukuncen ramli guda 50 masu inganci kashi na 2 maana cigaba da hukunce hukunce na 1 zakuji dadinshi sosai

N1,000

Siya yanzu
ILMI

Littafin ramli akan rashin lafiya

Wannan littafin yakunshi hukunce hukuncen ramli akan rashin lafiya shin meye yake damun mutum shin iskane ko jifane ko mayu ne

N1,000

Siya yanzu
ILMI

ูƒุดู ุงู„ู…ูƒุชูˆู… ููŠ ุนู„ู… ุงู„ุฑู…ู„ ูˆุงู„ู†ุฌูˆู…

Wannan littafin yakunshi karatukan ramli dana falaki duk wani shahararren karatu zaka sameshi aciki

N1,000

Siya yanzu
ILMI

IZA NAZALA CIKAKKIYA

Wannan littafin na IZA NAZALA ne kuma cikakkiya tun daga KAUSAJI har JAMA'A kowa zai iya mallakarshi akan dubu daya

N1,000

Siya yanzu
ILMI

HUKUNCE HUKUNCEN RAMLI INGANTATTU

Wannan littafin yakunshi hukunce hukuncen ramli manya manya masu kyau daban daban har guda 51 acikinshi

N1,000

Siya yanzu
ILMI

HUKUNCE HUKUNCEN SATA DA BARAWO

Wannan littafin yakunshi hukunce hukuncen ramli akan sata misali shin anyi satar dagaske? shin kayan yananan ko an batar dashi? shin zaasamu kayan? dasauransu

N1,000

Siya yanzu
ILMI

HUKUNCIN RAMLI NA FALAKI

Wannan littafin yakunshi hukunce hukuncen ramli akan abinda yashafi burujai da kaukabai maana ramli da falaki ahade

N1,000

Siya yanzu
ILMI

KARATUN TAFIN HANNU

Wannan littafin zai koyama yadda zaka ringayin fassara akan tafin hannu maana yadda zaka iya karanta tafin hannun mutum cikin sauki da hausa

N1,000

Siya yanzu
ILMI

HANNUNKA SIRRINKA

Wannan littafin shima wani daban ne wanda zai koyama yadda zaka ringayin fassara akan tafin hannu maana yadda zaka iya karanta tafin hannun mutum cikin sauki da hausa

N1,000

Siya yanzu
ILMI

TAFIN HANNU

Wannan littafin shima wani daban ne wanda zai koyama yadda zaka ringayin fassara akan tafin hannu maana yadda zaka iya karanta tafin hannun mutum cikin sauki da hausa

N1,000

Siya yanzu
ILMI

MIFTAHUL ASRAR

Littafin sirruka masu kyau kuma bayanin acikin yaren hausa zaku amfana da wannan littafin sosai yan uwa

N1,000

Siya yanzu
ILMI

BINCIKEN RAMLI DA CARBI

Littafin ramli wanda zaka iya yin bicike da carbi cikin sauki

N1,000

Siya yanzu
ILMI

SANIN ILMIN HISABI TA HANYA MAI SAUKI

littafin koyan ilmin hisabi ta hanya mai sauki sanin burujai da kaukabai guda bakwai asauki

N1,000

Siya yanzu
ILMI

TAURARONKA JAGORANKA

Wannan littafine na sanin lokuta na tafiyar rana da wata acikin manziloli kuma acikin sauki zaka koyi lissafin

N1,000

Siya yanzu