Darussan Ramli & Falaki na Malamin Zaure

DARUSSAN MALAMIN ZAURE

🛒 SIYA LITTATTAFAN RAMLI MASU KYAU

Barka da zuwa Sashin Karatu 08109988689

Koyi Ilimin Taurari, Ramli da Hisabi kyauta.

✨ RABE-RABEN TAURARI: SA'IDAI, NAHISAI DA MUMTAJIZAI

A ilimin Ramli, an raba taurari guda 16 zuwa gida uku a wajen bayar da hukunci. Akwai masu kyau (Sa'idai), marasa kyau (Nahisai), da kuma masu tsaka-tsakiya (Mumtajizai). Ga su kamar haka:

✅ SA'IDAI (masu Kyau)

  • Rahika
  • Rayya
  • Bayada
  • Nasara Kharija
  • Nasara Dakhila
  • Alkali

❌ NAHISAI (marasa kyau)

  • Kabla Kharija
  • Humra
  • Inkis
  • Iskafi
  • Sa'ili
  • Nakiyya

⚖️ MUMTAJIZAI

  • Kausaji
  • Dariki
  • Ijtima'i
  • Jama'a

🔥 KANA SON SAUKAKAN LISSAFI?

Ba sai ka sha wahalar hada wadannan taurarin da kanka ba! Mallaki Application dinmu na Hisabi da Ramli wanda zai rika fitar maka da dukkanin lissafi da hukunci a cikin sakan daya a wayarka.

Application na Ramli
SIYA APP DIN YANZU

🔍 BINCIKE WAJAN GANE ANYI ABU KO BA’A IBA

Ana daukan gidan 4 da 9 dan inyazo kasan anyi in sha allahu.

💬 WhatsApp

⏱ 81. BINCIKE WAJAN GANE YAUSHENE ABU ZAIFARU

Ana daukan gidan 9 da 5 danda yabaka sai adubi dabi’anshi in narine abun zaifaru cikin kwanaki in hawa’ine cikin satinai in kuma ma’ine cikin watanni in turabine zakai shekara in sha allahu.

🤰 82. BINCIKE WAJAN GANE MACE NADA CIKI

Ana kirga budaddun kasan da rufaffu zuwa gidan 6 ana zubarwa da 9 abinda yasaura in cikane akwai ciki in marane babu ciki in sha allahu.

🔮 DAKILAI, KARIJAI, SABITAI DA MUNKALABAN TAURARI

Wani muhimmin rabe-rabe a ilimin Ramli shine gane taurari ta fuskar shiga, fita, tabbata, ko juyawa. Ga yadda suke:

📥 DAKILAI (Masu Shiga)

  • Rayya
  • Inkis
  • Nasara Dakila
  • Alkali

📤 KARIJAI (Masu Fita)

  • Rahika
  • Kabla Karija
  • Nasara Karija
  • Sa'ili

⚓ SABITAI (Tabbatattu)

  • Dariki
  • Iskafi
  • Ijtima'i
  • Jama'a

🔄 MUNKALABAI (Masu Juyawa)

  • Kausaji
  • Nakiyya
  • Bayada
  • Humra

🔥 KALLI YADDA APP DINMU YAKE AIKI!

Kada ka wahalar da kanka wajen hada wadannan lissafin. Wannan gajeren bidiyon zai nuna maka yadda Application dinmu na Hisabi/Ramli yake fitar da hukunci da kansa cikin sakan daya!

SIYA APP DIN YANZU

Tuntube mu kai tsaye a WhatsApp!

🚻 83. BINCIKE WAJAN GANE AKAN NAMIJI AKA BUGA KASA KO AKAN MACE

Ana bin lamiri inda lamiri yakare sai kabugi tauraron da gidan 10 abinda yabaka in namijine to namijine in kuma macece to akan macece in sha allahu.

🗓 84. BINCIKE WAJAN GANE RANAN YAUSHENE MUTUN ZAI MUTU

Ana daukan gidan 1 da 8 dan ahaifeshi da 16 abinda yabayar in 9 da 15ne lahadine in kuma 4 da 5ne ne larabane in kuma 2 da 3 ne alhamisne in kuma 12 da 14 ne to juma’ane in kuma 8 da 10 da 6 da 13 to asabarne in sha allahu.

🧭 85. BINCIKE WAJAN GANE IN MUTUN ZAIFITA NEMAN KUDI AKESO AGANE TA’INA MUTUN ZAIYI

Ana daukan 1 da 7 dan ahadashi da 9 tauraronda yabayar in narine gabas zaiyi in ma’ine yamma zaiyi in hawa’ine kudu zaiyi in kuma turabine arewa zaiyi in sha allahu.

🏆 86. BINCIKE WAJAN GANE ZANYI NASARA CIKIN ABUNDA NASA AGABA

Ana duba gidan 1 da 8 dan agadashi da 15 in ansamu sa’idan taurari to zakai nasara in sha allahu.

🧳 87. BINCIKE WAJAN GANE TAFIYA ZATAYIYU

Ana fitarda narin nari tauraronda akasamu in narinshi abudene to tafiya zatayiyu in sha allahu.

📈 88. BINCIKE WAJAN GANE SHIN ZANCI RIBA CIKIN WANNAN HARKAN KUWA

Ana daukan gidan 9 da 11 danda yabaka in sa’idine sannan ma’inshi abube to za’aci riba in sha allahu.

✨ 89. BINCIKE WAJAN GANE KYAN ABU KOMA MANENE

Ana daukan gidan 11 da 13 dakuma gidan 9 da 7 dansu nakarshe anaso yasauka awayannan gidaje tsabanin haka abun bashida kyau in sha allahu. GA GIDAJAN KAMAR HAKA:

Baya Gaba