Darussan Ramli & Falaki na Malamin Zaure

DARUSSAN MALAMIN ZAURE

๐Ÿ›’ SIYA LITTATTAFAN RAMLI MASU KYAU

Barka da zuwa Sashin Karatu 08109988689

Koyi Ilimin Taurari, Ramli da Hisabi kyauta.

๐Ÿ”ฅ Mallaki Ilimin Ramli A Hannunka!

Kada ka bari a baka labari! Yanzu zaka iya yin dukkanin lissafin Ramli, tsara gidaje, da fitar da hukunci a cikin SAKAN DAYA ba tare da kuskure ba.

๐Ÿ“ฑ Application Din Hisabi:

  • โœ… Fitar da gidaje 16 nan take
  • โœ… Fassara a Hausa ko Larabci
  • โœ… Ajiye kowane bincike don gaba

๐Ÿ“š Littattafan Malamin Zaure:

  • โœ… Koyon Ramli mataki-mataki
  • โœ… Sirruka da kariya (Addu'o'i)
  • โœ… Hukunce-hukuncen Bincike

๐Ÿค BINCIKE WAJAN GANE SHIN YAU ZAKUHADU DA MUTUN

Ana daukan gidan 3 da 15 danda yabaka inyazo kasan zakuhadu da izinin allah.

๐Ÿ—ฃ 71. BINCIKE WAJAN GANE ZAMUYI MAGANA DA MUTUN

Ana daukan gidan 2 da 14 danda yabaka inyazo kasan zakuyi Magana in sha allah.

๐Ÿ‘€ 72. BINCIKE WAJAN GANE SHIN YAU ZANGA WANE KUWA

Ana daukan gidan 1 da 13 danda akasamu inyazo kasan to zakaganshi in sha allahu.

๐Ÿ’” 73. BINCIKE WAJAN GANE WADDA MUKE TARANNAN ZAMURABU KUWA

Ana daukan gidan 4 da 16 dan inyazo kasan to zakurabu duk daren dadewa in sha allahu.

๐Ÿ“œ 74. BINCIKE WAJAN GANE MUTUN ZAICIKA ALKAWARI KUWA

Ana daukan gidan 7 da 9 danda akasamu inyazo kasan zaicika alkawari in sha allahu.

โณ 75. BINCIKE WAJAN GANE IM MUTUN YAYI ALKAWARI AKE SON AGANE ZAI CIKA DA WURI KUWA

Ana daukan gidan 9 da 11 tauraron in maโ€™inshi abude to zai cika alkawarin in sha allahu.

๐Ÿ  76. BINCIKE WAJAN GANO MACAN DA AKA SAKA ZATA KOMA DAKIN MIJINTA

Ana duba gidan 1 in yazo da ittisalinshi to sai ahada gidan 1 da 8 dan in dhakiline zatakoma in sha allahu.

๐Ÿ” 77. BINCIKE WAJAN GANE ABUNDA YABATA ZAโ€™AGANSHI KUWA

Ana cire narin nari danda yabayar in narinshi a budene zaโ€™aganshi in sha allahu.

๐Ÿ“ 78. BINCIKE WAJAN GANE ABINDA AKE NEMA YANA WAJAN KO YABAR WAJAN

Ana daukan gidan 1 da 4 da kuma gidan 7 da 10 danda akasamu in dhakiline ko sabiti to yana wajan in sha allahu.

๐Ÿ‘‘ 79. BINCIKE WAJAN NEMAN MULKI ZAโ€™ASAMU KO BAZAโ€™ASAMUBA

Ana duba gidan 10 danda yazo sai aga meye madalubinshi bayan angano madalubinshi to shima sai aga meye ittisalinshi bayan angano ittisalinshi to sai anemeshi akasan amma karyawuce gidan 9 sannan anaso asameshi a gidan nari ko hawaโ€™I indai ansamu haka to labudda mutun zaisamu mulki in sha allahu.

Baya Gaba