Darussan Ramli & Falaki na Malamin Zaure

DARUSSAN MALAMIN ZAURE

🛒 SIYA LITTATTAFAN RAMLI MASU KYAU

Barka da zuwa Sashin Karatu 08109988689

Koyi Ilimin Taurari, Ramli da Hisabi kyauta.

🏥 BINCIKE WAJAN GANE MARARLAFIYA ZAIWARKE KO BAZAI WARKEBA

Ana kirga budaddun kasan gaba daya har gidan waje sai ana zubarwa da 15. Abinda yasaura in zaujine mutun mutuwa zaiyi, in fardine zai warke. In kuma abinda yarage in 6 ko 8 to shima mararlafiya mutuwa zaiyi.

⚠️ 59. BINCIKE WAJAN GANE MARARLAFIYA ZAIWARKE KO BAZAI WARKEBA

Ana duban kasan dakyau, in anga wayannan taurari to mutun mutuwa zaiyi gasunan kamar haka:

🛌 60. BINCIKE WAJAN GANE MARARLAFIYA ZAI WARKE

To tauraronda yayima dali’i in yakoma maka 8 na doron kasa ko 8 din dali’i to shima mararlafiya mutuwa zaiyi in sha allahu.

🩺 61. BINCIKE WAJAN GANE MEKE DAMUN MARARLAFIYA

Ana kirga budaddun kasan gaba daya har gidan waje ana zubarwa da 7. Abinda akasamu yarage shine hukunci:

🌍 62. BINCIKE WAJAN GANE GARINDA MUTUN ZAIJE YA DACE YAJE

Ana duba gidan 7 in ansamu sa’idan tauraro dhakili to yadace yaje in sha allah.

🏠 63. BINCIKE WAJAN GANE YA MASAUKIN BAKO YAKE A INDA ZAIJE

Ana duba gida 4 in ansamu sa’idin tauraro to masuki lafiya in sha allah.

⚖️ 64. BINCIKE WAJAN GANE WAYE MAI GASKIYA CIKIN MUTANE BIYU

Ana daukan gidan 1 da 13 dakuma gidan 7 da 14 danda yabayar sai adubashe adubi wanchan sai ayi hakunci in sha allah.

🔎 65. BINCIKE WAJAN GANE ABUNDA AKE NEMA AKWAISHI KO BABUSHI

Ana neman madulibin daya inyazo kasan to akwai inbaizoba to babu in sha allahu.

🌬 66. BINCIKE WAJAN GANE MUTUN YANADA ISKA AJIKINSHI KO BASHI DASHI

Ana daukan tauraron gidan 8 nadoron kasa da tauraron 8 din dali’i ahaife danda akasamu in nahisine akwai iska in sa’idine babu in muntajizine shima babu in sha allahu.

👤 67. BINCIKE WAJAN GANE YA MUTUN YAKE AINDA YAKE

Ana daukan gidan 7 da 14 danda yabayar in sa’idine yana lafiya in nahisine yana cikin damuwa in mumtajizine yana cikin rayuwa tsaka tsaki in sha allah.

🔓 68. BINCIKE WAJAN GANE WADDA AKATSARE ZAI KUBUTA

Ana duba gidan 6 da 10 in sunyi kharijai zai kubuta in kuma suntsaba ana hadasu ahaifesu dan indai yayi khariji zai kubuta in sha allahu.

Baya Gaba