Darussan Ramli & Falaki na Malamin Zaure

DARUSSAN MALAMIN ZAURE

🛒 SIYA LITTATTAFAN RAMLI MASU KYAU

Barka da zuwa Sashin Karatu 08109988689

Koyi Ilimin Taurari, Ramli da Hisabi kyauta.

SABON DARASI

BINCIKE GAME DA SOYAYYA TSAKANIN MUTANE

Domin sanin ko akwai soyayya tsakanin ka da wani mutum, ana yin bincike ta hanyar hada wasu gidaje domin a fitar da hukunci.

Ana daukan Gidan 2, da Gidan 3, sannan a hada su da Gidan 11 da Gidan 7. Tauraron da ya fito daga hadin shine hukuncin binciken.

Idan tauraron da ya fito ya kasance Rayya, ko Ijtima’i, ko Nusrat Dakila, to hakan yana nuna cewa akwai soyayya a tsakaninku In Sha Allah.

SABON DARASI

BINCIKE GAME DA MIJI DA MATA IDAN SUNA YAWAN FADA

Idan ana son sanin dalilin yawan fada tsakanin miji da mata, ana yin bincike ta hanyar hada wasu gidaje domin a fitar da hukunci.

Ana daukan Gidan 1 a hada da Gidan 7, sannan sakamakon da aka samu a hada shi da Gidan 15. Tauraron da ya fito a karshe shi ne hukunci.

Idan Sa’idi ne:

Matsalar daga Allah ce, wato dabi'a ko jarabawa ce kawai.

Idan Nahisi ne:

Jifa ce ko sihiri ne ke haddasa sabanin.

Idan Mumtajizi ne:

Sai a duba Gidan 6.

  • Idan tauraron Ma’i ne – Mayu ne.
  • Idan Hawa’i ne – Iska ce.

Wallahu A'alam.

SABON DARASI

BINCIKE WAJAN GANE MUTUM ZAIZO KO BAZAI ZO BA

Domin sanin ko mutum zai zo ko kuma ba zai zo ba, ana duba tauraron da ya fito daga hukunci.

Idan tauraron ya zo da Ittisalinsa kuma yana a kasa (alamar sauka), sannan babu Imfisali a tsakaninsu, to zai zo da izinin Allah.

Amma idan babu ittisali ko kuma akwai imfisali a tsakani, ana iya samun jinkiri ko rashin zuwa. Dole ne a tabbatar da cikakken bincike kafin fitar da hukunci.

SABON DARASI

SIRRIN SAMUN IJABA GA DUK WANI ABU DA YAYI JINKIRI

Assalamu Alaikum Warahmatullah. Wannan karatu ne mai matuqar muhimmanci domin taimakawa almajirai. Ana samun ijaba magaggauciya a cikin abubuwan da suka yi jinkiri kamar kudi, aiki, alkawari, ko hakkokin da aka rike.

Mataki na Farko:

Zuba qasa da niyyar bukatarka zata biya ko a’a. Idan Dali'inka yana da Ittisali a qasar, Alhamdulillah, bukatarka zata biya da izinin Allah. Idan babu Ittisali, kar ka wahala.

Idan ka sami Ittisali, sai ka hada Gidan 3 da 11, sannan ka hada sakamakon da Gidan 14, sai ka haifi tauraro daya. Da wannan tauraron zaka yi hukunci.

KAUSAJI

Karanta Suratu Daha kafa 1 kullum tsawon kwana 9 ko Ya Latifu 1000 kullum kwana 9.

DAHIKA

Qul Huwallahu 5331 cikin sati daya ko Ya Allah 1000 kullum tsawon kwana 12.

RAYATUL FARHI

Suratul Fatiha 1000 cikin sati daya ko Ya Mu’izzu 7000 tsawon sati daya.

BAYARA

Suratul Iqra’a kafa 7 kullum har kwana 7 ko Ya Qadiru 5331 kullum kwana hudu.

DARIKI

Falaqi da Nasi 500 kullum kwana biyar ko Ya Quddusu 5000 kwana biyar.

QABLA KHARIJAH

Li Ilafi Quraish 1000 cikin kwana shida ko La Haula Wala Quwwata Illa Billah 1000 kwana shida.

HUMRA

Alam Tara Kaifa 1111 cikin kwana 7 ko Ya Wujudu 1000 tsawon sati.

INKISI

Suratut Tauba kafa 1 kullum kwana 7 ko Ya Basitu 1000 kwana 12.

NUSRA KHARIJAH

Alam Nashraha kafa 21 kullum ko Ya Wahhabu 3333 tsawon kwana 14.

ISQAFI

Suratul Kahfi kafa 5 kullum ko Ya Azeez 21000 cikin kwana 9.

IJTIMA'I

Suratul A'ala kafa 9 ko Ya Jabbaru 1000 tsawon kwana 11.

NUSRA DAKILA

Inna A’adainal Kal Kausar 91 kwana 7 ko Ya Samadu 4000 kwana 7.

SA'ILI

Lawan Zalna Hazal Qur’anu kafa 41 kwana 15 ko Ya Hayyu Ya Qayyumu 1000 kwana 15.

NAQIYYAL KADDI

Suratul Anbiya’i kafa 3 ko Ya Allahu Ya Muta’ali 1111 kwana 9.

QALI DAKILI

Izawaqa kafa 3 kwana 14 ko Ya Mubdi’u Ya Mu’idu 3333 kwana 14.

JAMAA

Suratud Duha 15 kullum kwana 15 ko Ya Muhaiminu 1111 kwana 15.

Hukuncin Sadaka:

Idan tauraron Nari ne – sadaka da abu mai dumi. Idan Hawa’i ko Ma’i – sadaka da abu mai ruwa ko mai zaki. Idan Turabi – sadaka da danyen abinci ko hatsi.

Sirrin Karbar Bashi:

Idan hakkinka ne aka rike maka, karanta: “La Ilaha Illa Anta Subhanaka Inni Kuntu Minaz Zalimin” adadi 31,313 cikin kwana uku ko biyar ko bakwai. Bayan haka ka yi sadakar abinci ga mai bukata. Da izinin Allah za ka samu hakkinka.

SABON SIRRI

SIRRIN BUDI A KASUWANCI

Domin neman albarka da budin kasuwanci, ana yin wannan sirri da niyyar neman taimakon Allah da bude hanyoyin arziki.

📿 Adadin Karatu:

A karanta istigfari sau 100, sannan a karanta salati sau 100.

⏰ Lokacin Yinshi:

A yi shi bayan sallar asuba ko kafin bude shago, tsawon kwanaki 7 a jere.

A yayin karatun, a yi niyyar bude kasuwanci da samun kwastomomi nagari. Komai da izinin Allah ne.

🔥 KA ZAMA KWARARRE A RAMLI DA HISABI 🔥

Kana son ka iya fitar da hukunci da kanka ba tare da tambayar kowa ba? Littattafanmu da Applications dinmu an tsara su ne domin su baka cikakken bayani da fassara kai tsaye.

✅ Littattafai masu cikakken bayani da misalai a aikace.

✅ Applications din Ramli & Hisabi suna bada fassara da kansu kai tsaye.

✅ Ba sa cutar mutane — ilimi ne domin fahimta da taimako.

✅ Sauki, sauri, kuma cikakke.

Kada ka tsaya a tambaya — mallaki ilimin gaba daya a hannunka.

📲 Tuntubeni yanzu a WhatsApp:

08109988689

📅 01 March 2026

BINCIKE WAJAN GANE MEKE DAMUN MARARLAFIYA – AKARO NA BIYU

Ana kirga budaddun taurarun da unsirinsu ya bude. Duk adadin da aka samu, sai a zubar da bakwai-bakwai. Abinda ya rage shine hukuncin da yake nuni da asalin matsalar mara lafiya.

🔥 KA ZAMA KWARARRE A RAMLI DA HISABI 🔥

Kana son ka iya fitar da hukunci da kanka ba tare da tambayar kowa ba? Littattafanmu da Applications dinmu an tsara su ne domin su baka cikakken bayani da fassara kai tsaye — ba tare da rikitarwa ba.

✅ Littattafan suna dauke da cikakken bayani da misalai a aikace.

✅ Applications din suna bada fassara kai tsaye da kansu.

✅ Ba sa cutar mutane — ilimi ne domin fahimta da taimako.

✅ Zaka iya gane jifa, iska, mayu da sauran al’amura cikin sauki.

✅ Sun dace da beginner da kwararre.

Kada ka tsaya a tambaya — ka mallaki ilimin gaba daya a hannunka.

📲 Tuntubeni yanzu a WhatsApp:

08109988689

BINCIKE GAME DA SATA KAYAN YANANA KO AN BATAR DA SHI

Domin sanin ko kayan yaro ko wani abu da ya bata an sace shi ko kuma an rasa shi ne kawai, ana daukan Gidan 2 da Gidan 8 a hada su.

Tauraron da ya fito daga hadin shine hukunci.

✅ Idan Sa’idi ne (mai kyau):

Kayan yana nan, ba a sace shi ba.

❌ Idan Nahisi ne:

Kayan ya halaka ko ya fita daga hannun mai shi In Sha Allah.

BINCIKE GAME DA JIFA – AKWAI JIFA A JIKIN MUTUM KO BABU?

Domin sanin ko akwai Jifa a jikin mutum, ana duba Gidan 6 ko Gidan 12.

Idan ka samu daya daga cikin wadannan taurari a ciki, hakan yana nuna akwai jifa:

  • 1️⃣ Qabla Kharija
  • 2️⃣ Inkis
  • 3️⃣ Isqafi
  • 4️⃣ Ijitima’i

Idan daya daga cikin wadannan taurari ya bayyana a Gidan 6 ko 12, ana tabbatar da cewa akwai jifa, sannan a ci gaba da bincike domin sanin irin jifar da kuma karfinta.

🔥 KA ZAMA KWARARRE A RAMLI DA HISABI 🔥

Kana son ka iya gane jifa, iska, mayu da sauran al’amura ba tare da tambayar kowa ba? Littattafanmu da Applications dinmu an tsara su ne domin su baka cikakken bayani da fassara kai tsaye.

✅ Littattafai masu cikakken bayani da misalai a aikace.

✅ Applications din Ramli & Hisabi suna bada fassara da kansu kai tsaye.

✅ Ba sa cutar mutane — ilimi ne domin fahimta da taimako.

✅ Sun dace da beginner da kwararre.

✅ Sauki, sauri, kuma cikakke.

Kada ka tsaya a tambaya — mallaki ilimin gaba daya a hannunka.

📲 Tuntubeni yanzu a WhatsApp:

08109988689

BINCIKE GAME DA SAKI – SHIN MACA ZATA KOMA DAKINTA?

Domin sanin ko mace da aka saka zata koma dakinta ko a'a, ana daukan Gidan 5 da Gidan 6 a hada su da Gidan 7.

Tauraron da ya fito daga hadin shine hukuncin karshe.

Idan sakamakon ya zo akasar (TO ZATA KOMA), hakan yana nuni da cewa zata koma dakinta In Sha Allah.

Idan kuma sakamakon bai sauka a kasar ba, ana iya samun jinkiri ko rashin komawa.

🔥 KA ZAMA KWARARRE A RAMLI DA HISABI 🔥

Kana son ka iya fitar da hukunci da kanka ba tare da tambayar kowa ba? Littattafanmu da Applications dinmu an tsara su ne domin su baka cikakken bayani da fassara kai tsaye.

✅ Littattafai masu cikakken bayani da misalai a aikace.

✅ Applications din Ramli & Hisabi suna bada fassara da kansu kai tsaye.

✅ Ba sa cutar mutane — ilimi ne domin fahimta da taimako.

✅ Zaka iya gane jifa, iska, mayu da sauran al’amura cikin sauki.

✅ Sun dace da beginner da kwararre.

Kada ka tsaya a tambaya — mallaki ilimin gaba daya a hannunka.

📲 Tuntubeni yanzu a WhatsApp:

08109988689
⬅ Baya 8 9 10 Gaba ➡