Darussan Ramli & Falaki na Malamin Zaure

DARUSSAN MALAMIN ZAURE

🛒 SIYA LITTATTAFAN RAMLI MASU KYAU

Barka da zuwa Sashin Karatu 08109988689

Koyi Ilimin Taurari, Ramli da Hisabi kyauta.

Koma Jerin Darussa
Binciken Tafiya
Darasi na 24 Ilimin Ramli / Bincike

Bincike Wajan Gane Tafiyannan Akwai Alkairi Ko Babu ✈️

Ana daukan narin nari ma’ana zakadau unsuRin nari na kowani gidan nari sune gidan 1 da 5 da 9 da 13 to tauraronda yabaka in sa’idine sannan yazoda ittisalinshi akasan to tafiyan akwai alkairi in sha allahu.

Karin Bincike Akan Tafiya

Bincike Wajan Gane Garinda Mutun Zaije Ya Dace Yaje Ko Bai Dace Ba

Ana duba gidan 7 in an samu sa’idan tauraro dakili to ya dace ya je in sha allah.

Bincike Wajan Gane Ya Masaukin Bako Yake A Inda Zaije

Ana duba gida 4 in an samu sa’idin tauraro to masauki lafiya yake in sha allah.

Gane Makomar Marar Lafiya

Bincike Wajan Gane Marar Lafiya Zai Warke Ko Bazai Warke Ba 🤒

Ana kirga budaddun kasan gaba daya har gidan waje sai ana zubarwa da 15 abinda yasaura in zaujine mutun mutuwa zaiyi in fardine zai warke in kuma abinda yarage in 6 ko 8 to shima mararlafiya mutuwa zaiyi

Binciken Neman Mulki

Bincike Wajan Neman Mulki Za'asamu Ko Baza'asamuba 👑

Ana duba gidan 10 danda yazo sai aga meye madalubinshi bayan angano madalubinshi to shima sai aga meye ittisalinshi bayan angano ittisalinshi to sai anemeshi akasan amma karyawuce gidan 9 sannan anaso asameshi a gidan nari ko hawa’I indai ansamu haka to labudda mutun zaisamu mulki in sha allahu.

Baya Gaba